Farawa 47:14 - Littafi Mai Tsarki14 Yusufu kuwa ya ƙwalƙwale dukan kuɗin da yake akwai a ƙasar Masar da a ƙasar Kan'ana, domin hatsin da suka saya. Yusufu kuma ya kawo kuɗin cikin gidan Fir'auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Yusuf ya tattara dukan kuɗaɗen da suke a Masar da Kan’ana don biyan hatsin da suke saya, ya kuwa kawo su a fadan Fir’auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |