Farawa 46:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ni kuwa zan gangara tare da kai zuwa Masar, ni kuma zan sāke haurowa tare da kai. Lokacin mutuwarka za ka mutu a hannun Yusufu.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Zan gangara zuwa Masar tare da kai, tabbatacce zan sāke dawo da kai. Kuma hannun Yusuf zai rufe idanunka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |