Farawa 46:26 - Littafi Mai Tsarki26 Mutanen Yakubu dukka da suka shiga Masar, waɗanda suke zuriyarsa ne, banda matan 'ya'yansa, su mutum sittin da shida ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Dukan waɗanda suka tafi Masar tare da Yaƙub, waɗanda suke zuriyarsa kai tsaye ban da matan ’ya’yansa maza, su mutum sittin da shida ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |