Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Farawa 46:25 - Littafi Mai Tsarki

25 Waɗannan su bakwai, su ne zuriyar Yakubu, maza, na wajen Bilha, wadda Laban ya bai wa 'yarsa Rahila.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

25 Waɗannan su ne ’ya’ya mazan da Bilha ta haifa wa Yaƙub, ita ce Laban ya ba wa ’yarsa Rahila. ’Ya’yan suka su bakwai ne.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Farawa 46:25
6 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

(Laban ya ba 'yarsa Rahila Bilha, kuyangarsa, ta zama kuyangarta).


Su ne Ra'ubainu, da Saminu, da Lawi, da Yahuza,


'Ya'yan Bilha, kuyangar Rahila, su ne Dan da Naftali.


A lokacin da Isra'ila yake zaune a ƙasar, Ra'ubainu ya je ya kwana da Bilha kwarkwarar mahaifinsa, Isra'ila kuwa ya sami labari. 'Ya'yan Isra'ila, maza, su goma sha biyu ne.


'Ya'yan Naftali, maza, su ne Yazeyel, da Guni, da Yezer, da Shallum.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ