14 'Ya'yan Zabaluna, maza, su ne Sered, da Elon, da Yaleyel,
14 ’Ya’yan Zebulun maza su ne, Sered, Elon da Yaleyel.
Waɗannan su ne 'ya'yan Isra'ila, maza, Ra'ubainu, da Saminu, da Lawi, da Yahuza, da Issaka, da Zabaluna,
“Zabaluna zai zauna a gefen teku, Zai zama tashar jiragen ruwa, Kan iyakarsa kuma zai kai har Sidon.
'Ya'yan Issaka, maza, su ne Tola, da Fuwa, da Yashub, da Shimron.
(waɗannan su ne 'ya'yan Lai'atu, maza, waɗanda ta haifa wa Yakubu cikin Fadan-aram, da 'ya tasa kuma Dinatu, 'ya'yansa mata da maza duka, mutum talatin da uku ne).