Farawa 46:1 - Littafi Mai Tsarki1 Isra'ila ya kama tafiyarsa da dukan abin da yake da shi. Ya zo Biyer-sheba, ya kuwa ba da hadayu ga Allah na mahaifinsa Ishaku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Saboda haka Isra’ila ya kama hanya da dukan abin da yake nasa, sa’ad da ya kai Beyersheba, sai ya miƙa hadayu ga Allah na Ishaku, mahaifinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |