Farawa 45:5 - Littafi Mai Tsarki5 Yanzu fa, kada ku damu ko kuwa ku ji haushin kanku domin kun sayar da ni a nan, gama Allah ne ya aike ni a gabanku don in ceci rai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Yanzu dai, kada ku damu, kada kuma ku yi fushi da kanku saboda kun sayar da ni a nan, gama Allah ya aiko ni gabanku ne don in ceci rayuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |