Farawa 45:26 - Littafi Mai Tsarki26 Suka ce masa, “Har yanzu Yusufu yana nan da rai, shi ne kuwa mai mulki bisa ƙasar Masar duka.” Sai gabansa ya fāɗi, domin bai gaskata su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Suka faɗa masa, “Yusuf yana da rai! Gaskiya, shi ne mai mulkin dukan Masar.” Gaban Yaƙub ya fāɗi, domin bai gaskata su ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |