Farawa 45:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ku ɗauko mahaifinku da iyalanku, ku zo wurina, ni kuwa zan ba ku yankin ƙasa mafificiya a Masar, za ku ci moriyar ƙasar.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Ku kawo mahaifinku da iyalanku zuwa wurina. Zan ba ku mafi kyau na ƙasar Masar, za ku kuwa ci moriyar ƙasar.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |