Farawa 45:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ya sumbaci 'yan'uwansa duka, ya yi kuka bisansu, bayan wannan sai 'yan'uwansa suka yi taɗi da shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ya sumbaci dukan ’yan’uwansa, ya kuma yi kuka a kansu. Bayan haka sai ’yan’uwansa suka yi masa magana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |