Farawa 45:14 - Littafi Mai Tsarki14 Sai Yusufu ya rungumi ɗan'uwansa Biliyaminu ya yi ta kuka, Biliyaminu ma ya yi kuka a bisa kafaɗun Yusufu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Sa’an nan ya rungume ɗan’uwansa Benyamin ya yi kuka, sai Benyamin ya rungume shi yana kuka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |