Farawa 44:8 - Littafi Mai Tsarki8 Ga shi, kuɗin da muka samu a bakin tayakanmu, mun komo maka da su tun daga ƙasar Kan'ana, ta yaya fa, za mu saci azurfa ko zinariya daga gidan maigidanka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Mun ma dawo maka da kuɗin da muka samu a cikin bakunan buhunanmu daga ƙasar Kan’ana. Saboda haka me zai sa mu saci azurfa ko zinariya daga gidan maigidanka? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |