Farawa 43:32 - Littafi Mai Tsarki32 Aka hidimta masa shi kaɗai, su kuma su kaɗai, domin Masarawa ba sukan ci abinci tare da Ibraniyawa ba, gama wannan abin ƙyama ne ga Masarawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Sai aka raba musu abinci, nasa shi kaɗai su kuma su kaɗai, domin Masarawa ba sa cin abinci tare da Ibraniyawa, gama wannan abin ƙyama ne ga Masarawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |