17 Sai ya tura su cikin waƙafi har kwana uku.
17 Ya kuwa sa su duka a kurkuku na kwana uku.
Shugaban 'yan tsaron ya danƙa su ga Yusufu don ya hidimta musu, sun kuwa jima a kurkukun har an daɗe.
Sai ya tambaye su ya ce, “Me ya sa fuskokinku suke a yamutse yau?”
Su kam, sun hore mu a ɗan lokaci kaɗan don ganin damarsu, amma shi, don amfanin kanmu ne yake horonmu, domin mu zama abokan tarayya a cikin tsarkinsa.
suka kama manzannin, suka sa su kurkuku.
Sai suka kama su, suka sa su a gidan waƙafi kafin gobe, don magariba ta riga ta yi.
Allah zai tattara sarakuna wuri ɗaya kamar ɗaurarru a rami, zai kulle su a kurkuku kafin lokacin da zai hukunta su ya yi.
Kana cika alkawarinka, ya Ubangiji, Kana kuwa yi mini alheri, ni bawanka.
Musa kuwa ya kulle shi a gidan tsaro kafin Ubangiji ya faɗa musu abin da za su yi da shi.
Sa'ad da ka yi fushi da barorinka, ka sa ni da shugaban masu tuya cikin kurkukun da yake a cikin gidan shugaban masu tsaron fāda,