Farawa 41:56 - Littafi Mai Tsarki56 Domin haka sa'ad da yunwar ta bazu ko'ina a ƙasar, Yusufu ya buɗe taskokin ajiya, ya yi ta sayar wa Masarawa, gama yunwa ta tsananta a ƙasar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202056 Sa’ad da yunwa ta bazu a dukan ƙasar, sai Yusuf ya buɗe gidajen ajiya, ya kuma sayar da hatsi ga Masarawa, gama yunwa ta yi tsanani a dukan Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |