Farawa 41:54 - Littafi Mai Tsarki54 aka fara shekaru bakwai na yunwa kamar yadda Yusufu ya faɗa. Sai aka yi yunwa cikin sauran ƙasashe duka, amma a ƙasar Masar akwai abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202054 sai shekaru bakwai na yunwa suka soma shigowa, kamar yadda Yusuf ya faɗa. Aka yi yunwa ko’ina amma ban da ƙasar Masar. Don akwai abinci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |