Farawa 41:46 - Littafi Mai Tsarki46 Yusufu yana da shekara talatin lokacin da ya kama aiki a wurin Fir'auna, Sarkin Masar. Yusufu kuwa ya fita daga gaban Fir'auna ya ratsa dukan ƙasar Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202046 Yusuf yana zuwa shekara talatin sa’ad da ya shiga hidimar Fir’auna sarkin Masar. Yusuf kuwa ya fita daga gaban Fir’auna, ya zaga ko’ina a Masar. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |