Farawa 41:38 - Littafi Mai Tsarki38 Sai Fir'auna ya ce wa fādawansa, “Mā iya samun mutum irin wannan, wanda Ruhun Allah yake cikinsa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202038 Saboda haka Fir’auna ya tambaye su, “Za mu iya samun wani kamar wannan mutum, wannan wanda Ruhun Allah yake cikinsa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |