Farawa 41:32 - Littafi Mai Tsarki32 Maimaitawar mafarkin nan na Fir'auna kuwa, ya nuna cewa Allah ya riga ya ƙaddara al'amarin, hakika kuwa Allah zai tabbatar da shi ba da jimawa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Dalilin da aka ba wa Fir’auna mafarkan nan kashi biyu kuwa shi ne cewa Allah ya riga ya ƙaddara al’amarin. Allah zai aikata shi, ba da daɗewa ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |