23 Duk da haka shugaban masu shayarwar bai tuna da Yusufu ba, amma ya manta da shi.
23 Shugaban masu shayarwa fa, bai tuna da Yusuf ba; ya mance da shi.
Dangina da abokaina sun tafi.
Duk an manta da ni kamar matacce, Na zama kamar abin da aka jefar.
Har kafin faɗar da ya yi, ta cika. Maganar Ubangiji ta tabbatar da gaskiyar abin da ya faɗa.
Da manyan kwanoni kuke shan ruwan inabi, Ku shafe jiki da mai mafi kyau, Amma ba ku yin makoki saboda lalacewar Isra'ila.
Bayan shekaru biyu cif, Fir'auna ma ya yi mafarki, ga shi, yana tsaye a bakin kogin Nilu,
Sai shugaban masu shayarwa ya ce wa Fir'auna, “Yau, na tuna da laifofina.
Sai sarki ya ce, “To, wace irin daraja ko girma aka ba Mordekai saboda wannan?” Barorin sarki waɗanda suke yi masa hidima suka ce, “Ba a yi masa kome ba.”
Na ji magabtana da yawa suna raɗa, Razana ta kewaye ni! Suna ƙulla maƙarƙashiya don su kashe ni.