Farawa 4:9 - Littafi Mai Tsarki9 Ubangiji ya ce wa Kayinu, “Ina Habila ɗan'uwanka?” Ya ce, “Ban sani ba, ni makiyayin ɗan'uwana ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Sai Ubangiji ya ce wa Kayinu, “Ina ɗan’uwanka Habila?” Sai Kayinu ya ce, “Ban sani ba, ni mai gadin ɗan’uwana ne?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |