Farawa 4:8 - Littafi Mai Tsarki8 Kayinu ya ce wa ɗan'uwansa Habila, “Mu tafi cikin saura.” A lokacin da suke cikin saura, sai Kayinu ya tasar wa ɗan'uwansa Habila, har ya kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 To, Kayinu ya ce wa ɗan’uwansa Habila, “Mu tafi gona.” Yayinda suke a gona, sai Kayinu ya tasar wa Habila ya buge shi ya kashe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |