Farawa 39:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ya bar dukan abin da yake da shi a hannun Yusufu. Tun da ya same shi, ba ruwansa da kome, sai dai abincin da zai ci. Yusufu fa kyakkyawa ne mai kyan gani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Saboda haka sai ya bar kome a ƙarƙashin kulawar Yusuf, bai dame kansa a wani abu ba sai dai abincin da yake ci. To, fa, Yusuf ƙaƙƙarfa ne, kyakkyawa kuma, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |