Farawa 39:3 - Littafi Mai Tsarki3 Maigidansa kuwa ya ga Ubangiji yana tare da shi, Ubangiji kuma yakan sa albarka ga aikin hannuwansa duka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Sa’ad da maigidansa ya ga cewa Ubangiji yana tare da Yusuf, kuma cewa Ubangiji ya ba shi nasara a kome da ya yi, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |