Farawa 39:23 - Littafi Mai Tsarki23 Yarin kurkukun, ba ruwansa da dukan abin da Yusufu yake kula da shi, domin Ubangiji yana tare da shi, dukan abin da ya yi kuwa Ubangiji yakan sa wa abin albarka. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202023 Mai gadin ba ya sa kansa game da kome da yake ƙarƙashin kulawar Yusuf, gama Ubangiji yana tare da Yusuf, ya kuma ba shi nasara a cikin dukan abin da ya yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |