Farawa 39:22 - Littafi Mai Tsarki22 Yarin kurkuku ya shugabantar da Yusufu bisa dukan 'yan sarƙa da suke a kurkuku, dukan abin da ake yi a wurin kuma shi yake yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202022 Saboda haka mai gadin ya sa Yusuf ya zama shugaban dukan waɗanda aka tsare a kurkukun, Yusuf ne kuma yake lura da dukan abin da ake yi a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |