Farawa 39:20 - Littafi Mai Tsarki20 Maigidan Yusufu ya ɗauke shi ya māka shi a kurkuku, inda 'yan sarƙa na sarki suke tsare, can ya zauna a kurkuku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Maigidan Yusuf ya ɗauke shi ya sa a kurkuku, wurin da ake tsare ’yan kurkukun sarki. Amma yayinda Yusuf yake can a cikin kurkuku, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |