13 Da ta ga ya bar rigarsa a hannunta ya gudu, ya fita waje,
13 Sa’ad da ta ga ya bar rigarsa a hannunta ya gudu ya fita daga gidan,
sai ta kama rigarsa, tana cewa, “Ka kwana da ni.” Amma ya bar rigarsa a hannunta ya gudu ya fita.
sai ta yi kira ga mutanen gidan, ta ce musu, “Ku duba ku gani, ya kawo mana Ba'ibrane ya ci mutuncinmu. Ya zo wurina don ya kwana da ni, sai na yi ihu da ƙarfi.