Farawa 38:26 - Littafi Mai Tsarki26 Sai Yahuza ya shaida su, ya ce, “Ta fi ni gaskiya, tun da yake ban ba da ita ga ɗana Shela ba.” Daga nan bai ƙara kwana da ita ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Yahuda ya gane su, sai ya ce, “Ai, ta fi ni gaskiya, da yake ban ba da ita ga ɗana Shela ba.” Bai kuwa ƙara kwana da ita ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |