Farawa 38:20 - Littafi Mai Tsarki20 Sa'ad da Yahuza ya aika da ɗan akuya ta hannun abokinsa Ba'adullame don ya karɓi jinginar daga hannun matar, bai same ta ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 Ana cikin haka sai Yahuda ya aika da ɗan akuya ta hannun abokinsa mutumin Adullam don yă karɓo masa jinginar daga wurin macen, amma bai same ta a can ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |