Farawa 37:36 - Littafi Mai Tsarki36 A lokacin kuwa, ashe, Madayanawa sun riga sun sayar da shi a Masar ga Fotifar, sarkin yaƙin Fir'auna, shugaba na masu tsaron fādar Fir'auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202036 Ana cikin haka, Midiyawa suka sayar da Yusuf a Masar wa Fotifar, ɗaya daga cikin shugabannin ’yan gadin fadar Fir’auna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |