Farawa 37:34 - Littafi Mai Tsarki34 Sai Yakubu ya kyakkece rigunansa, ya yi ɗamara da majayi, ya yi kukan ɗansa har kwanaki masu yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202034 Sa’an nan Yaƙub ya kyakkece tufafinsa, ya sa tufafin makoki, ya kuma yi makoki domin ɗansa kwanaki masu yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |