Farawa 37:32 - Littafi Mai Tsarki32 Suka kuma ɗauki rigan nan mai ado, suka kawo ta ga mahaifinsu, suka ce, “Ga abar da muka samu, duba ka gani, ta ɗanka ce, ko kuwa?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202032 Suka ɗauki rigan nan mai gwanin kyau, suka kawo wa mahaifinsu suka ce, “Mun sami wannan. Ka bincika shi ka gani ko rigar ɗanka ne.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |