Farawa 37:16 - Littafi Mai Tsarki16 Yusufu ya ce, “Ina neman 'yan'uwana ne. Ina roƙonka ka faɗa mini idan ka san inda suke kiwon garkuna.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Yusuf ya amsa ya ce, “Ina neman ’yan’uwana ne. Za ka iya faɗa mini inda suke kiwon garkunansu?” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |