Farawa 36:43 - Littafi Mai Tsarki43 da Magdiyel, da Iram. Waɗannan su ne sarakunan Edom, (wato Isuwa ne kakan Edomawa) bisa ga wuraren zamansu a ƙasar mallakarsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202043 Magdiyel da Iram. Waɗannan su ne manyan Edom bisa ga mazauninsu cikin ƙasar da suka zauna. Wannan shi ne zuriyar Isuwa, kakan mutanen Edom. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |