41 da Oholibama, da Ila, da Finon,
41 Oholibama, Ela, Finon.
Isuwa ya auri matansa daga cikin Kan'aniyawa, wato Ada 'yar Elon Bahitte, da Oholibama 'yar Ana ɗan Zibeyon Bahiwiye,
Waɗannan su ne sunayen sarakunan Isuwa bisa ga dangoginsu da bisa ga wurin zamansu. Ga sunayensu, sarki Timna, da Alwa, da Yetet,
da Kenaz, da Teman, da Mibzar,
da Oholibama, da Ila, da Finon,
da Magdiyel, da Iram.