Biblia Todo Logo
အွန်လိုင်း သမ္မာကျမ်းစာ

- ကြော်ငြာတွေ -




Farawa 36:32 - Littafi Mai Tsarki

32 Bela ɗan Beyor ya yi sarautar Edom, sunan birninsa kuwa Dinhaba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ

Sabon Rai Don Kowa 2020

32 Bela ɗan Beyor ya zama sarkin Edom. Sunan birninsa shi ne Dinhaba.

အခန်းကိုကြည့်ပါ။ ကော်ပီ




Farawa 36:32
2 ပူးပေါင်းရင်းမြစ်များ  

Bela ya rasu, sai Yobab ɗan Zera daga Bozara ya ci sarauta a bayansa.


Waɗannan su ne sarakunan da suka yi sarauta a ƙasar Edom kafin wani Sarkin Isra'ila ya ci sarauta. Bela ɗan Beyor, sunan birninsa kuwa Dinhaba Yobab ɗan Zera na Bozara Husham na ƙasar Teman Hadad ɗan Bedad na Awit, wanda ya kori Madayanawa a filin Mowab Samla na Masrek Shawul na Rehobot wadda take bakin Kogin Yufiretis Ba'al-hanan ɗan Akbor Hadad na Fau, sunan matarsa kuma Mehetabel 'yar Matred, wato jikar Mezahab.


ကြှနျုပျတို့နောကျလိုကျပါ:

ကြော်ငြာတွေ


ကြော်ငြာတွေ