27 Waɗannan su ne 'ya'yan Ezer, maza, Bilhan, da Zayawan, da Akan.
27 ’Ya’yan Ezer maza su ne, Bilhan, Za’aban da Akan.
'Ya'yan Ezer, maza, su ne Bilhan, da Zayawan, da Akan. 'Ya'yan Dishan, maza, su ne Uz da Aran.
'Ya'yan Seyir, maza kuma, su ne Lotan, da Shobal, da Zibeyon, da Ana, da Dishon, da Ezer, da kuma Dishan.
da Dishon, da Ezer, da Dishan. Waɗannan su ne shugabannin Horiyawa, 'ya'yan Seyir, maza, a ƙasar Edom.
Waɗannan su ne 'ya'yan Dishon, maza, Hemdan da Eshban, da Yitran, da Keran.
Waɗannan su ne 'ya'yan Dishan, maza, Uz da Aran.
Suka tashi daga Bene-ya'akan suka sauka a Hor-hagidgad.
Da suka tashi daga Moserot suka sauka a Bene-ya'akan.