22 'Ya'yan Lotan, maza, su ne Hori da Hemam, 'yar'uwarsa Timna ce.
22 ’Ya’yan Lotan maza su ne, Hori da Homam. Timna ’yar’uwar Lotan ce.
'Ya'yan Lotan, maza, su ne Hori, da Hemam. Timna ce 'yar'uwar Lotan.
da Dishon, da Ezer, da Dishan. Waɗannan su ne shugabannin Horiyawa, 'ya'yan Seyir, maza, a ƙasar Edom.
Waɗannan su ne 'ya'yan Shobal, maza, Alwan, da Manahat, da Ebal, da Sheho, da Onam.