Farawa 36:12 - Littafi Mai Tsarki12 Timna kuwa ƙwarƙwarar Elifaz ɗan Isuwa ce, ta haifa wa Elifaz Amalek. Waɗannan su ne 'ya'ya maza na Ada, matar Isuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Elifaz ɗan Isuwa kuma yana da ƙwarƙwara mai suna Timna, wadda ta haifa masa Amalek. Waɗannan su ne jikokin Ada matar Isuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |