Farawa 36:10 - Littafi Mai Tsarki10 Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Isuwa, maza, wato Elifaz ɗan Ada matar Isuwa, Reyuwel ɗan Basemat matar Isuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Waɗannan su ne sunayen ’ya’yan Isuwa maza, Elifaz, ɗan Ada matar Isuwa, da Reyuwel ɗan Basemat matar Isuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |