Farawa 35:16 - Littafi Mai Tsarki16 Da suka tashi daga Betel, tun suna da 'yar rata da Efrata, sai lokaci ya yi da Rahila za ta haihu, amma ta sha wahala kafin ta haihu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’an nan suka tashi daga Betel. Yayinda suna da ɗan nisa da Efrat, sai Rahila ta fara naƙuda ta kuwa sha wahala sosai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |