Farawa 35:10 - Littafi Mai Tsarki10 Allah kuwa ya ce masa, “Sunanka Yakubu ne, amma nan gaba ba za a ƙara kiran sunanka Yakubu ba, sai Isra'ila.” Don haka aka kira sunansa Isra'ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Allah ya ce masa, “Sunanka Yaƙub ne, amma ba za a ƙara kira ka Yaƙub ba; sunanka zai zama Isra’ila.” Saboda haka ya ba shi suna Isra’ila. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |