Farawa 34:3 - Littafi Mai Tsarki3 Ransa kuwa ya zaƙu da son Dinatu 'yar Yakubu. Ya ƙaunaci budurwar, ya kalallame ta da maganganu masu daɗi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Zuciyarsa kuwa ta damu da son Dina ’yar Yaƙub, ya kuwa ƙaunaci yarinyar, ya yi mata magana a hankali. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |