Farawa 34:24 - Littafi Mai Tsarki24 Duk jama'ar birnin suka yarda da maganar Hamor da ɗansa Shekem. Aka kuwa yi wa kowane namiji kaciya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202024 Dukan mazan da suka fito ƙofar birnin suka yarda da Hamor da kuma ɗansa Shekem, aka kuwa yi wa kowane namiji a birnin kaciya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |