Farawa 34:2 - Littafi Mai Tsarki2 sai Shekem, ɗan Hamor Bahiwiye, yariman ƙasar, da ya gan ta, ya kama ta, ya kwana da ita, ya ɓata ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 Sa’ad da Shekem ɗan Hamor Bahiwiye mai mulkin wurin ya gan ta, sai ya kama ta, ya kwana da ita, ya ɓata ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |