Farawa 34:19 - Littafi Mai Tsarki19 Saurayin kuwa bai yi jinkirin aikata batun ba, gama yana jin daɗin 'yar Yakubu. Shekem kuwa shi ne aka fi darajantawa a cikin gidan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Saurayin wanda aka fi girmamawa a cikin dukan gidan mahaifinsa, bai ɓata lokaci a yin abin da suka ce ba, domin ya ji daɗin ’yar Yaƙub. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |