Farawa 34:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sa'an nan za mu ba ku auren 'ya'yanmu mata, mu kuma mu auro wa kanmu 'ya'yanku mata. Sai kuwa mu zauna tare da ku, mu zama jama'a ɗaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Sa’an nan za mu ba da ’ya’yanmu mata aure gare ku, mu kuma mu aure ’ya’yanku mata wa kanmu. Za mu zauna a cikinku mu kuma zama mutane ɗaya da ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |