Farawa 34:11 - Littafi Mai Tsarki11 Shekem kuma ya ce wa mahaifin Dinatu da 'yan'uwanta, “Bari in sami tagomashi a idanunku, dukan abin da kuka ce kuwa, sai in yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Sai Shekem ya ce wa mahaifin Dina da kuma ’yan’uwanta. “Bari in sami tagomashi a idanunku, zan kuwa ba ku duk abin da kuka tambaya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |