6 Sai kuyangin suka matso kusa, su da 'ya'yansu, suka sunkuya ƙasa.
6 Sai matan nan biyu masu hidima da ’ya’yansu suka matso kusa suka durƙusa.
Sa'ad da Isuwa ya ta da idonsa ya ga mata da 'ya'ya, ya ce, “Su wane ne waɗannan tare da kai?” Yakubu ya ce, “Su ne 'ya'ya waɗanda Allah cikin alherinsa ya ba baranka.”
Haka nan kuma Lai'atu da 'ya'yanta suka matso, suka sunkuya ƙasa, a ƙarewa Yusufu da Rahila suka matso kusa, su kuma suka sunkuya ƙasa.